Podchaser Logo
Home
Daga Laraba

Aminiya

Daga Laraba

A weekly News, Society and Culture podcast
Good podcast? Give it some love!
Daga Laraba

Aminiya

Daga Laraba

Episodes
Daga Laraba

Aminiya

Daga Laraba

A weekly News, Society and Culture podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of Daga Laraba

Mark All
Search Episodes...
Bayan komawa tsarin rukuni daban-daban na bayar da wutar lantarki Idan kamfanoni na neman afuwa to yawancin ga ‘yan rukunin farko ne.Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi bane ga kamfanonin domin kulawar da ake ba su ta nuna ba a tare da su
A watan Ramadan sabbin ma'aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure.Shin mene ne abin da yake kayatar da gidan aure musamman a wannan lokaci na Ramadan? Ya ya kamata ma'aurata su kasance?Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna
I’itikafi  sunna ce mai karfi a wannan lokaci, kuma jama’a masu sukunin shiga na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada.To amma me ya kamata ku sani gameda shiga itikafi kuma wadanne abubuwa ake son mutum ya kiyaye a lokacin?Shirin D
A yayin da ake shiga goman tsakiya na watan Ramadan, malamai na kira ga al’umma da su dage wajen ibadu domin samun dacewa.A al’adance a wannan goma ta tsakiya akwai wasu al’adu musamman na tashe da kuma kirarin goma ta wuya bayan ta marmari.Shi
Watan ramadana na jefa shauki a zukatun yara masu tasowa ta yadda har rige-rige ake tsakanin juna na ganin an kai wannan munzali.Shin ta wace hanya ya kamata iyaye su bi domin koya wa yarasu azumin ramadana?Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan
Mutane da dama sun shaida cewa takardar Nairar Najeriya na saurin lalacewa.Wasu na ganin masu liki a wajen bukukuwa da yadda ake kasuwancin sabbin kudi na taka rawa. Toh amma me ya kamata a yi, me kuma doka tace kan kudin da suka tsufa suka lal
Tsadar rayuwa ta sa ruwan leda wato 'fiyowata' ya fara zama abin tattaunawa gameda yadda yake tsada.Wasu na ganin shine ruwan da ake samu mai dama-dama wajen tsafta idan mutum na so ya sha ruwa, sai dai yadda yake kara tsada a sassa daban-daban
Wannan rana ce majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar harshen uwa ta duniya. Majalisar Dinkin Duniya ta ce kashi 40 cikin 100 na al’ummar duniya ba sa samun ingantaccen ilimi ne saboda rashin amfani da yarukansu na asali.Wasu harsuna
Ranar masoya kan dauki hankali a ranar 14 ga watan Fabreru, inda yawancin masoya ke kure malejin soyayyarsu.Amma akwai masu ganin ba lallai a samu soyayyar gasakiyaa yanzu ba. Sai dai ko kun san yadda aka yi wannan ta samo asali?Albarkacin rana
Kafafen sada zumunta sun zama farfajiyar baje kolin basira, yayin da ta kan zame musu hanyar bayyana damuwa da share kokensu. Ana yawan buga misali da cewa an yiwa yankin Arewacin Najeriya  nisa wajen samun tagomashin a soshiyal midiya.Shirin D
A duk lokacin da ma’aikaci ya tsinci kanshi a ofishi mai matsin lamba da takura, masu sharhi na ganin aiki bai cika tafiya daidai ba.Wasu wuraren aiki na fuskantar matsin lamba daga oganni ko kuma tsarin aiki da zai sa a yi ta korafi.Shirin Dag
Lafiya dai ita ce uwar jiki, babu mai fushi da ita. A yanayin da aka ciki babu mai son ya ga ya kwanta rashin lafiya, domin ana lallaba halin da ake ciki.Jama’a na kokawa a fannoni da dama yayinda wasu kyale batun ziyartar asibiti ko shan magan
Abu ne da za a iya cewa sananne ga al’ummar Kano da Zazzau na tsokanar juna a tsakaninsu.Ana yawan taƙaddama kan shin wane ne mai gida tsakanin Kanawa da Zazzagawa.A cikin shirin Daga Laraba na wannan mako mun duba tasirin wannan wasa tsakanins
Rade-radin matsaloli basa karewa dangane da masanaantar shirya finafinai ta Arewacin Najeriya mai cibiya a Kano Kannywood. Shin mene ne abin da ke hana Kannywood cigaba kamar sauran takwarorinta na duniya? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya d
Yanzu wata guda kenan tun bayan da sojoji suka yi kuskuren kai hari kan masu Maulidi a garin Tudun Biri dake jihar Kaduna.Harin ya yi sanadin mutuwar mutane kusan 100, inda hukumomi da gwamnati ba su yi wata-wata ba wajen daukar alhakin hakan d
Tasirin goro ga masu cinsa yana zama abu mai wahala mutum iya dainawa. Goro na da mahimmanci a Kudancin Najeriya musamman ga Kabilar Igbo.Haka ma yawanci dattawa a Arewacin Najeriya har ma matasa da mata a wasu lokutan suna cin goro, inda abin
Da zarar an ambaci wasiyya sai mutum ya fara tunanin mutuwa, ko wani abun na daban a rai.Wasu kan bar wasiyya ko da za su yi tafiya zuwa anguwa saboda gudun riskar wa'adi a lokacin da ba shiri. Shin ya mahimmancin wasiyya take da kuma tasirin h
Maza da dama na son aure amma kuma su kan ce fargabar ɗawainiya ta hana su. Wasu kuma na cin karo da ƙalubale tun a wajen nema, lamarin da ya sa suke zarta shekarun samartakansu  ba aure. Toh shin da gaske ne abinda suke fada na cin karo da kal
Shin kun yarda cewa garin kwaki na kashe ido ko zuƙe ruwan jiki?Wasu na shan gari a matsayin abinci su koshi, yayinda wasu ke sha dan marmari.A cikin shirin Daga Laraba na wannan makon mun duba gaskiyar zancen cewa garin kwaki yana kashe lafiya
Mutune kan  ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu.Akwai alamomin da masana ke cewa su ke nuna mutum na da karancin suga a jiki, amma kuma akwain abubuwan da ke haddasa hakan.Shirin
Bayan watanni tara da kammala zaben 2023 da zubar da wasu jiga-jigan yan siyasa, bangaren shari’a ma na cigaba da zartar da hukunci, inda zuwa yanzu aka tsige akalla gwamnoni hudu daga jam’iyyu daban-daban.Wasu na ɗiga ayar tambaya kan saƙaƙiya
Mutane na tunanin matan aure dake aiki ba sa iya sauke haƙƙoƙin da suka rataya a wuyansu saboda tarin uzuri a wuyansu da kuma kula da iyali Ko da yike akwai matan da suke da jajircewa a wajen aikinsu matuka.A shirin Daga Laraba na wannan mako m
Duk wanda ya taɓa halartar zaman kotu zai iya bayar da shaidar cewa ba wurin wargi bane, ya zama wajibi mutum ya kama kansa tare da girmama alƙalai.Mutane na yawan tambayar ko me ya sa ba a barin jama’a su ɗauki hoto ko bidiyon alƙalai a lokaci
Ƙawayen amarya na yawan korafi a duk lokacin da suka ji labarin kawar su za ta yi aure kuma lokaci ya matso kusa, ba wai dan ba su son ta yi ba, aa sai dan tunani da zura ido domin ganin samfurin ankon da za a fitar.Wasu amaren kan tsuga kudi a
Gwamnati ta sha bullo da tsare-tsare da nufin magance tashe-tashen hankulan tsakanin makiyaya da manoma a sassan kasar nan.Sai dai lamarin ya ki ci, ya ki cinyewa, inda wasu ke ɗora laifin hakan a kan yadda bangarorin suka kasa gane cewa kowann
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features