Podchaser Logo
Home
HausaRadio.net

HausaRadio.net

HausaRadio.net

A daily News podcast
Good podcast? Give it some love!
HausaRadio.net

HausaRadio.net

HausaRadio.net

Episodes
HausaRadio.net

HausaRadio.net

HausaRadio.net

A daily News podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Best Episodes of HausaRadio.net

Mark All
Search Episodes...
Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima DjimraoGa shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yan
Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa  a Jami'ar Bayero ta Kano.Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Alla
Shirin Arewa Radio kan #RanarHausa2020 tare da Faisal Abdullahi (@BANNigeria) da Mazhun (@HausaTranslator) na Bloggers Association of Northern Nigeria.
Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdulƙadir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020.Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, ƙarfe 8 zuwa
Kai tsaye acikin shirin #ZararBubu da  @CDDWestAfrica ke daukar nauyin kawowa masu sauraro dan wayar da kai game da #LabaranBogi, Dr. Nura Ibrahim ke jawabi game da yadda za'a kaucewa labaran bogi a shafukan sada zumunta na zamani.  Related li
Jamila Kabiru Fagge da Bashir Ahmad sun tattauna akan #RanarHausa August 26, 2015Originally released August 28, 2015 on https://www.voahausa.com/a/2918757.html and https://soundcloud.com/voahausa/yau-da-gobe-134.
DW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28Mai gabatarwa: Fauziyya Dauda
Full transcript: http://hausadictionary.com/hausaradio/202005081 Kanun Labaran DW Hausa - Shirin Yamma 08.05.20202 Kanun Labaran VOA Hausa - Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Mayu 08, 20203 Kanun Labaran RFI Hausa 20h00 - 20h17 GMT - Labar
Show notes and transcript <> Cikakken bayanin wannan podcast din: http://bit.ly/BBCHausaSafe20190522
Host (mai gabatarwa): Abdullahi IsaK'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya.Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da
Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu MaƙeriUS: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure, wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka.US:
Host Mai gabatarwa: Aisha Sharif BaffaYau ce dai ranar yak'i da cutar hawan jini, wato hypertension, ta duniya. Toh ko ya mutum zai kare kansa daga kamuwa da wannan cuta?"Farko, mutum ya zama cewa yana yawan motsa jiki. Sannan kuma a … Rea
DW Hausa Shirin Safe 01.03.2019 [1]Masana tattalin arziki da hada-hadar kudi a Najeriya, sun bada shawarar cewa ya kamata gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, ta bada himma wajen raya tattalin arzikin kasar musamman a yankin arewacinta domin ma
ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]Hosts: Abdullahi Salihu*Nigeria Elections 2019: Wasu daga cikin jami'an gwamnatin APC a Najeriya sun nuna ɓacin ransu matuƙa dangane da yadda ƙungiyoyi na dattijan arewa da ma wasu daga ɓangaren
BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]Hosts: Sulaiman Ibrahim KatsinaNigeria Elections 2019:A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar.Suma masu sa i
BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]Hosts: Badriya Tijjani KalarawiLiberia: In gano gawar mutane biyar amma a mahaƙar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce.USA, Yemen: 'Yan majalisar Amurk
BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]Hosts: Badriya Tijjani KalarawiNigeria: A Najeriya, an kai wa waɗansu tagwayen hare-hare kan ayarin gwamnan jihar Borno a lokacin yaƙin neman zaɓe a garin Gamboru.Nigeria Elections 2019:
VOA Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba.Nigeria: Ministan tsaron Najeriya, Janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya ƙaryata jita-jita da ake yi na cewa jami'an ƙasar basu da kay
VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba.USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri.
RFI Hausa's coverage of World Radio Day (0:00-1:16)DW Hausa's coverage (1:16-4:54)BBC Hausa's coverage (4:54-8:49)
DW Hausa Shirin Safe (Wed Feb 13th 2019) [1][2]Cikin shirin za a ji yadda wasu al'umomi ke bayyana muhimmancin kafar sadarwar rediyo a rayuwarsu ta yau da kullum, dai lokacin da ake ranar rediyo ta duniya. A Najeriya kuwa mazauna yankunan kark
BBC Hausa Shirin Hantsi (Wed Feb 13th 2019) [1] [2]Hosts: Badriya Tijjani KalarawiSouth Korea: Hukumomin Koriya ta Kudu, sun musunta iƙirarin shugaba Trump kan ƙara yawan kuɗaɗen da take baiwa sojin Amurka a ƙasar ta.Sudan: Jami'an tsar
BBC Hausa Shirin Safe (Wed Feb 13th 2019 - 6:30am NGT) [1][2]Hosts: Badriya Tijjani KalarawiVenezuela: Shugaban 'Yan adawa a Venezuela, ya sha alwashin shigar da kayan agaji. Duk kuwa da cewa shugaba Maduro ya ƙi amincewa da hakan.Niger
BBC Hausa Shirin Yamma (Tue Feb 12th 2019 - 8:30pm NGT) [1][2]Hosts: Aminu AbdulkadirSudan: Jami'an tsaron ƙasar Sudan sun tsare wani rukunnin shegunnan malamai na jami'o'i. Da suka yi zanga-zangar ƙin jinin shugaba Umar Al-Bashir a Kharto
BBC Hausa Shirin Hantsi (Tue Feb 12th 2019 - 7:30am NG) [1][2]Hosts: Badriya Tijjani KalarawiIndia: 'Yan sanda Indiya sun ce mutane sha bakwai ne suka mutu, sakamakon wata gobara da ta tashi a wani otel da ke birnin Delhi.Haiti: Masu za
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features