Podchaser Logo
Home
Al'adun Gargajiya

France Médias Monde

Al'adun Gargajiya

A weekly News and Politics podcast
Good podcast? Give it some love!
Al'adun Gargajiya

France Médias Monde

Al'adun Gargajiya

Episodes
Al'adun Gargajiya

France Médias Monde

Al'adun Gargajiya

A weekly News and Politics podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of Al'adun Gargajiya

Mark All
Search Episodes...
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ci gaba ne akan na makon daya gabata wanda ya duba muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. inda shirin ya tattauna da
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda Jama'a ke koken game da rikon sakainar kashi da hukumomi ke yi wa abubuwan tarihi, kamar Makon jiya yau ma shirin ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi tattaki ne har Kanon Dabo da ke tarayyar Najeriya, inda ya yi duba a kan yadda Maza da Mata suka rungumi sana'ar Rini a Karofin Kofar Mata wadda ke da dogon Tarihi.Shirin ya samu zarafin tattauna wa
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya duba yadda jama'a a Maradi suka koma amfani da ruwan randa a maimakon kankara lokacin azumin watan Ramadana, saboda tsadar kankarar. Akwai mu dauke da yadda Maroka da kuma Sankira ke fuskantar barazana
Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon ya ziyarci masarautar Sarkin Hausan Turai Alhaji Surajo Jankado Labbo da ke kasar Faransa, inda Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi kan wasu batutuwa da suka shafi Hausawa.  Ku latsa alamar sauti don
A sakamakon gyaran da aka yi wa kundin tsarin mulkin Nigeria na 1976,  aka tsame hannun sarakunan gargajiya a kasar cikin sha’anin kula da harkokin tsaro da harkokin shari’ah  da kuma batun tara haraji a cikin al’ummarsu.Hakan ne ya sanya Sarak
Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon ya ziyarci masarautar Katsina Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, inda Sultan Ahmed Ali Zaki ya fitar da wani tsari na nada kananan kabilu a mukaman wakilan al’ummarsu, don kara dankon zumunci tsakanin kabilu
Shirin "Al'adunmu na gado" a wannan makon na musamman ne, wanda ya yi duba akan irin gudunmuwar da marigayi Salissou Hamissou ya bayar a bangaren al'adu, musamman a lokacin da ya ke gabatar da wannan shiri na Al'adunmu na gado.  Ku latsa alamar
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya yi duba kan yadda auren Zaga tsakanin al'ummar Sayawa ke komawa tarihi, salon al'adar da ke bayar da damar gadon mace ko kuma bayar da kyautar ta da sunan aure. Duk da tarin kabil
Shirin al'adunmu na gado na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda abinci gargajiya irin na Bahaushe ke bata sannu a hankali Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa
Shirin 'Al'adun Gargajiya' na wannan makon tare da Abdullahi Issa ya maida hankali ne kan bacewar sanar gargajiya ta rini a jihar Kano dake arewacin Najeriya, kafin daga bisa shirin ya leka Maradi dake jamhuriyar Nijar.
Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya maida hankali ne kan cika shekara daya da sabon sarkin Katsinar Maradi,Mai Martaba Ahmad Ali Zaki Maremawa yayi kan karagar mulki. A dai ranar Asabar 5 ga watan Nuwambar shekar
Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya tabo batun kyautar da matashiya 'yan Farsans ta lashe, inda ta zamo ta daya a duniya a wannan shekarar wajen iya gasa biridi. Tarihi dai ya nuna wannan ne karo na faro da mace
Shirin al'adunmu na gado na wannan mako ya duba wani babban taron kasa da kasa da aka gudanar kan habbaka harshen Kanuri da al'adunsa a jihar Kano da ke arewacin Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdoullaye Issa
Shirin Al'adunmu na wannan mako ya yada zango ne Masarautar Zazzau Suleja ta jihar Neja dake Najeriya domin shaida bikin murnar cika shekaru 30 na Sarkin Masarautar mai dimbin tarihi, Mallam Muhammadu Auwal Ibrahim, wanda ya kasance gwamnan jih
Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya yi duba ne kan sana’ar wanzanci, wacce ke cikin sana'oin gargajiya na Hausawa da ke cike da abubuwa na al’ajabi. Mafi yawancin wanzamai gadon sana’ar suke yi daga iyayensu, amma
Shirin ala'dun mu na gado na wannan mako zai mayar da hankali ne kan taron inganta harshen Hausa da aka shirya a jami'ar Ouagadougou da ke Burkian Faso  Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdoullaye Issa
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda kabilar Dukkawa na jihar Neja da ke tarayyar Najeriya suke gudanar da bukukuwan gargajiya na shekara-shekara. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullah
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan bikin kidan Duma, guda cikin al'adun jihar Maradi da ke kokarin gushewa.  A wani kokari na dakile gushewar al'adu, gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta kaddamar
Shirin 'Al'adunmu na Gado' na wannan makon zai duba yadda aka gudanar ad bikin doya na shekara-shekara a Jamhuriyar Benin.  Ana gudanar da wannan biki na doya a duk shekara musaman a ranar 15 ga watan Agusta a garin Savalou dake Jamhuriyar Beni
Shirin Al'adunmu Na Gado na wannan maako ya kawo batutuwa  da dama da suka hada da irin dangantakar da ke tsakanin kabilun arewacin Najeriya da  na kudancin kasar. Mazauna arewacin Najeriya da akasarinsu yan kasuwa ne,na gudanar da harakokinsu
Kamar dai yada muka saba a cikin Shirin za mu  dubo halakar da ke tsakanin   babar-bare da batun da ya shafi amfani da turare. Bayan haka shirin ya duba yadda auren kabilar Tubawa yake a al'adance.
Shirin al'adu na wannan mako ya mayar da hankali kan yadda mahukuntan jamhuriyar Benin ke kokarin inganta al'adun su, da kuma habbaka bangaren yawon bude idanu.
Sanin kowa ne dai, ko wace kasa ta duniya da irin sana'ar da mutanenta suka fi yin fice a cikinta fiye da sauran takwarorinsu na duniya. Mahautan kasar Jamhuriyar Nijer mazauna kasar Senegal na taka muhimmiyar rawa wajen iya gudaanar da Sana'ar
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features