Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan Ruwa Dacewa wasu malumma sun kasa ruwa gida uku wasu kuma sun kasashi gida biyu kawai Dakuma bayani akan halittan yin anfani da rowan da suka cudaiyya da kasaDa wasu hukumce hukumne masu alaka daruwa masu tsalki ko masu najasa wanda wajibine musulmi yasansu.
Show More
Creators & Guests
We don't know anything about the creators of this podcast yet. You can so they can be credited for this and other podcasts.