Podchaser Logo
Home
Lafiya Jari ce

France Médias Monde

Lafiya Jari ce

A weekly Science and Medicine podcast
Good podcast? Give it some love!
Lafiya Jari ce

France Médias Monde

Lafiya Jari ce

Episodes
Lafiya Jari ce

France Médias Monde

Lafiya Jari ce

A weekly Science and Medicine podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of Lafiya Jari ce

Mark All
Search Episodes...
Shirin lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tsarin yin kaho a zamanance Dannan alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu
Shirin Lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda al’ummar yankin arewacin kamaru ke fuskanta matsalar rashin tsaftatacce kuma wadataccen ruwan sha ba, wanda ke haddasa gagarumar matsala ga lafiyar
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne game da alfanun Azumi ga lafiyar jikin dan Adam. Masana kiwon lafiyar dai na bayyana cewar Azumi na taimakawa wajen rage kaifin wasu cutuka a jikin dan adam. Ku latsa alamar sauti don s
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan irin cutukan da ke karuwa a lokutan Azumi musamman yadda a wannan karon ake gudanar da ibadar a cikin yanayi na tsananin zafi, wanda masana ke ganin akwai wasu naukan cutukan da ka
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan yadda aka gudanar da gangamin rigakafin cutar shan inna wato Polio a Jamhuriyar Kamaru don dakile bazuwarta. A baya-bayan nan ne dai ake ganin bullatar cutar a wasu sassan kasar, la
A wannan mako shirin ya mayar da hankali kan nau’ikan cutakan da ba a fiya mayar da hankali wajen yakarsu ba musamman a kasashe masu tasowa irin Najeriya, wannan nau’in cutuka kuwa sun kunshi kansar mafitsara ko kuma Prostate Cancer, nau’in kan
Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan cutar cizon mahaukacin kare ko kuma Rabies a turance, bayan da bincike ya nuna cewar cutar na karuwa a Najeriya duk da cewa babu cikakkun alkaluman wadanda cutar ta shafa saboda kar
A wannan makon shirin Lafiya Jari ce ya mayar da hankali ne kan cutar kazuwa ko kuma Smallpox a turance, cutar da ke sahun cutuka masu matukar hadari da ke haddasa kuraje masu matukar kaikayi da mashasshara da kuma hana barci, wadda Hukumar Laf
A wannan makon shirin ya mayar da hankali kan yawaitar gurbatattun jami’an lafiya a asibitocin Najeriya wanda ke da nasaba da kodai rashin samun cikakken horo a kwalejojin lafiya ko kuma samun horon irin wadannan makarantu amma na bogi.A baya-b
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba ne kan illar dafin miciji ga lafiyar bil'adama dai dai lokacin da asibiti daya tilo da ke lura da wadanda suka gamu da cizon na maciji ke ganin koma baya. Asibitin wanda
A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan ci gaban da aka samu na fara amfani da fasahar fida ba tare da tsaga jikin majinyaci ba a Najeriya, a wani yunkuri na rage dogaro da kasashen ketare wajen irin wannan fida.   Wannan ci gaba dai ya
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wanna makon tare da Murtala Adamu Ibarhim ya maida hankali ne kan shirin gwamnatin Najeriya na sake daukar likitoci da sauran jami'an kiwon lafiya wadanda suka yi ritaya daga aiki, a wani kokari na cike gibin karancin
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna ne kan musabbabin kamuwa da ciwon koda a daidai lokacin da wasu alkaluma ke nuni da cewa, akwai mutane kimanin miliyan 17 da ke fama da cutar a Najeriya. Shirin ya kuma yi dubi kan kalubalen da
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna ne kan musabbabin kamuwa da ciwon koda a daidai lokacin da wasu alkaluma ke nuni da cewa, akwai matasa kimanin miliyan 5 da ke fama da ciwon koda a kasar Ghana. Shirin ya tattaunawa da kwararrun
Shirin a wannan mako ya yi duba kan karuwar masu kamuwa da cutar kansa ko kuma Sankara koma Daji kamar yadda hausawa ke kira, cutar da a bara kadai Najeriya ta samu sabbin kamuwa akalla dubu 131 baya ga wasu dubu 78 da cutar ta kashe. 
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon ya tattauna da masana akan matsalar ciwon idanu na Apollo da a baya bayan nan ya sake bulla a sassan Najeriya. Cikin shirin za a ji dallilan da suka janyo sake bayyana ciwon idanun da kuma matakan da za a
Shirin 'Lafiya Jari Ce'  na wannan mako ya yi nazari ne kan hanyoyin gargajiya da ake bi wajen magance cutar  sikila  da kuma yadda al'umma suka karbi wadannan hanyoyi don samar wa kansu mafita. Shirin ya tattauna da masu maganin gargajiya da k
Shirin Lafiya Jari na wannan mako ya duba irin nasarorin da ake samu ta fannin yiwa matan da suka kasa daukar ciki dashen cikin a kimiyyance. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Azima Bashir
Shirin lafiya jarice na wannan mako, ya duba irin kalubalen da mata ke fuskanta a yayin daukar ciki, haihuwa da kuma rainon jarirai.
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan wani gangamin gwajin cutar kansar mama da ta bakin mahaifa da mahukuntan Nijar suka gudanar a jihar Maradi a wani yunkuri na lalubo masu cutar tare da yi mu
Shirin Lafiya Jari a wannan makon zai yi duba ne kan binciken wata cibiyar bin diddigi kan harkokin kiwon lafiya ta Nigeria Health Watch wanda ya nuna cewa mace daya cikin masu juna biyu 95 na mutuwa a lokacin haihuwa a jihar Neja ta arewacin k
daruruwan dubban mutane ne ke mutuwa sanadiyar kwankwadar gurbatacen magani a duniya, al'amarin dake ci gaba da saka ciwon kai, ga mahukumta dake ta kokarin ganin sun magance matsalar bazuwa magungunnan jabu a duniya, a kan haka cikin shirin Az
Shrin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako zai mayar da hankali ne a kan cutar rashin bacci, ko kuma rashin samun baccin a lokacin da ake bukata.  Alkalumma sun nuna cewa kashin 30 zuwa 35 na al'ummar duniya, wadanda shekarunsu ya kai 18 zuwa sama n
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar Down Syndrome ko kuma Galahanga, cutar da har yanzu al'umma ke da karancin sani kan yadda za su kula da masu fama da ita. Wasu alkaluma sun nuna cewa duk shekara a N
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan mako ya yi duba kan tsanantar cutar Typhoid a jihar Kaduna ta arewacin Najeriya, wanda masana ke alakantawa da gurbatar ruwan da jama'a ke ta'ammali da shi yayin hada-hadar yau da kullum
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features