Podchaser Logo
Home
RINZAMRUDE MURYAR CETO

Wakayi Iliya

RINZAMRUDE MURYAR CETO

A weekly Religion, Spirituality and Christianity podcast
Good podcast? Give it some love!
RINZAMRUDE MURYAR CETO

Wakayi Iliya

RINZAMRUDE MURYAR CETO

Episodes
RINZAMRUDE MURYAR CETO

Wakayi Iliya

RINZAMRUDE MURYAR CETO

A weekly Religion, Spirituality and Christianity podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of RINZAMRUDE MURYAR CETO

Mark All
Search Episodes...
Idan har kun yarda Allah ya more ku wajen gabatar da kansa ga duniya, to! Hakika akwai babbar riba.
Duk zagin duniyan nan da za a yi akan ku, ba zai hana Allah yin abin al'ajibi akan ku ba. Ai zaben Allah daban take da na mutum
Bashi iyuwa mutum biyu suyi tafiya ba tare da yardan juna ba. Haka take, ba zaku iya aiki da Allah in ba tare da daidaituwa da nufinsa ba.
Kada ku yarda rikicin zuciya ta hana ku aiki tare da Allah
Allah na Magana ta hanyoyi dabam dabam har zuwa yau. Bude kunuwan zuciyarku domin ku ji muryansa
Allah yana son yin tarayya da mutanensa amma wanene ke son yin tarayya da shi? Dubi yadda Allah yayi tarayya da anabi Musa
Stop bragging as if you are the only one on earth. This is a message to the proud
Wahalar mu a duniya nan shine rashin sanin Allah da bin nufinsa. Ku saurari wanan shirin zaku sami ganewa.
Akwai bukatar sanin Allah da kuma bin nufinsa. Saurari wanan koyarwa hakika zaku sami ginuwa cikin tafarkin Ubangiji
Akwai daukakar da masubi zasu samu Wanda shine begen da muke burin gani. Saurari wannan koyarwa don gano wannan daukaka.
A hausa teaching on Colossians 1:27
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features