Podchaser Logo
Home
Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

administrator

Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

A Religion, Spirituality and Islam podcast
Good podcast? Give it some love!
Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

administrator

Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

Episodes
Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

administrator

Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

A Religion, Spirituality and Islam podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

Mark All
Search Episodes...
Babinda kemagna kan tara hankali acikin salla
Babindakewajabtasallarjuma a da hukumcinta da ladubbankumaitacemafificiarranadagacikinfalalartaanakarbaadduaanakaramaayokankwarailadaranarkumza a tashikiama
wannan babin yana bayani dangane da sallar karama da babbar salla ranar idi ranace ta farinciki da fara،a dajin dadi ga musulmi ya halasta mata su halarci sallar idi alla yayiwa musulmi wannan baiwa domin yagodemishi don azomin ramasdan da kiya
kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali
Babinda ke bayani dushashewar hasken rana kuma kasancewar haka hikmace daga cikin hikmomin allah kuma ayace wanda yake tsorata bayinsa
kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi
Kaset na (6) yana Magana dangane da hukuncin yin wankan janaba, kuma yaushe mutum yake wajaba gareshi yin wankan janaba
Kaset na (16) babinda ke Magana dangane wajibcin natsuwa acikin sallah da kuma sajada da kuma ruku i
Kaset na (19) babinda ke Magana dangane da da wucewa gaban mai sallah. Mine hukuncin shi
Kaset na (17) babinda ke Magana akan karatun fatiha acikin sallah
Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban
babinda ke Magana akan salla karama da na layya da kuma falalarta kuma sunnace
Kaset na (11|) babinda yake Magana dangane da falla sallah jam
Kaset na (12) babinda ke Magana dangane da kiran sallah da kuma ikama da kuma sahu acin sallah
Kaset na (14) babinda ke Magana dangane da siffar sallah manzo cira da amin allah yatabbata gare shi
Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada
Kaset na (5)babinda yake Magana akan huffi ko abin yayi kama dashi da kuma hukumcin maziyi idan yafitoma mutum
Kaset na (9) babinda yake Magana dangane da sallah da hukumce hukucenta da kuma lokotan sallah
Kaset na (10) babinda yakumshi wani abu na makaruhi acikin sallah
Wajbtin yin attahiyacikinsallakumatananunagirmanmulkinallah da buwayarsa
Kaset na (7) yana maganane dangane da hukuncin yin taimama dakuma yaushe ake shara atta yin taimama
Kaset na (13) babinda ke Magana dangane da kan limanci
Kaset na (8) hukumcin jinin haila dakuma yazata bambanta tsakanin jinin haila dawanda bashiba
Kaset na (15) babinda ke Magana dangane da siffar sallah manzo (saw)
Kaset na (18) babinda ke Magana dangane da sajada ta mantuwa ko rabkanuwa(kabli da baa di)
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features