Podchaser Logo
Home
Tarihin Afrika

France Médias Monde

Tarihin Afrika

A daily News and Politics podcast
Good podcast? Give it some love!
Tarihin Afrika

France Médias Monde

Tarihin Afrika

Episodes
Tarihin Afrika

France Médias Monde

Tarihin Afrika

A daily News and Politics podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of Tarihin Afrika

Mark All
Search Episodes...
Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997.  Dan asalain kasar Ghana ne, wand

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya kawo muka tarihin Kofi Atta Annan jami'in diflomasiyyar kasar Ghana wanda ya zama babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na bakwai daga shekarar 1997 zuwa 2006. Amat
Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake sh

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar ka

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya faro tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 n
A cikin shirin 'Tarihin Afirka' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tattauna tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga k
Shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya dora kan na makon jiya game da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun 'yancin kai daga
A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgiu
A cikin shirin tarihin Afirka,Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya duba tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar  Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga c
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga c
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga c
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga c
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features