Podchaser Logo
Home
Wasanni

France Médias Monde

Wasanni

A weekly Sports and Recreation podcast
Good podcast? Give it some love!
Wasanni

France Médias Monde

Wasanni

Episodes
Wasanni

France Médias Monde

Wasanni

A weekly Sports and Recreation podcast
Good podcast? Give it some love!
Rate Podcast

Episodes of Wasanni

Mark All
Search Episodes...
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan ci gaban da wasan Damben Gargajiya ke samu a kasar Hausa. Akwai kungiyoyi da dama da a yanzu suka shiga cikin sabgar wasan dambe wanda kuma hakan ke kara mata tagomashi dama jawo ra’ayin w
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon, ya maida hankali ne kan wasan karshe na gasar zakarun Turai wanda kungiyar Real Madrid ta lashe karo na 15 a tarihi, bayan doke Brussia Dortmund, abunda ya maida ita kungiyar data fi kowwacce nasarar dauke
Shirin a wannan mako shirin ya yi sharhi ne kan yadda aka kammala gasar La liga da wasan karshe na kofin FA da sauran abubuwan da suka faru a karshen wannan mako. Haka nan shirin ya yi tsokaci game da babban wasan da za a iya cewa ya rage a nah
Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya yi duba ne a kan yadda aka kammala gasar Firimiyar Ingila, musamman yadda kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta kafa sabon tarihin lashe gasar karo 4 a jere.
Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya dubi yadda ake tufka da warwarwa game da tsarin samar da cikakken tsaro yayin gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Olympics da birnin Paris zai karbi bakunci. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda wasannin matakin kwata finals na gasar zakarun Turai su ka gudana. A makon da ya gabata ne dai aka kammala wasannin zagayen, inda aka fafata a wasanni 4. Dortmund da aris Sain
Shirin a wannan lokaci ya fi karkata akalar ne kan gasar Firimiyar Ingila, wadda ke ci gaba da jan hankali, duk da shawo gangarar da akayi. Yar manuniyar dai tuni ta fada kan kungiyoyin ukun saman tebur, wato Manchester City, Arsenal da Liverpo
A wannan makon Shirin Duniyar Wasanni ya yi duba ne kan yadda ake tufka da warwara game da tsarin tsaro a lokacin gasar wasannin motsa jiki ta Olympics da birnin Paris zai karbi bakunci a watan Yulin wannan shekarar. Shire-shiryen gudanar da ga
Shirin a wannan mako shirin ya yi sharhi ne kan kamun ludayin mai rikon kwaryar tawagar Super Eagles ta Najeriya Finidi George, bayan da tawagar ta buga wasannin sada zumunci biyu a makon daya gabata karkashin kulawar Finidi George da aka damka
Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako yayi duba ne kan yadda gasar guje-guje da tsalle -tsalle ta nahiyar Afrika ta gudana a kasar Ghana. Kasar Masar ce ta zamo zakarar lashe lambobin yabo har 189, sai Najeriya da ke bi mata da lambobn yabo 120,
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda wasannin matakin kwata finals na gasar zakarun Turai za su gudana. A ranar Juma’ar da ta gabata ce dai hukumar kula da wasan kwallon kafar Turai UEFA ta hada yadda kungiyoyi 8
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan irin ci gaban da aka samu a bangaren wasan damben gargajiya a Najeriya.
Shirin awanan lokaci zai nazari game da yadda zangon farko na gasar Firimiyar Najeriya ya kammala, inda tuni aka juya zagaye na biyu na gasar ta kwararru.Shirin ya kuma duba batun soma gasar a kan lokaci da kuma batun daukar nauyi, sai kuma bat
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari ne kan komawar dan wasan gaba na kungiyar PSG, Kylian Mbappe  kungiyar Real Madrid a karshen kakar bana. Yanzu dai za a iya cewa an yi ta, ta kare bayan da a ranar 13 ga wannan watan ne dan wa
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya mai da hankali ne kan yadda aka gudanar da gasar Polo a Jahar Filato da ke arewacin Najeriya. A wannan karo, club club din wasan kwallon dawakin da suka fafata a gasar sun fito ne daga jihohin Lagos, Nas
A daren jiya Lahadi ne aka kammala gasar lashe kofin Afrika AFCON karo na 34 da Ivory Coast ta karbi baukunci kuma daga bisa ta lashe gasar. Najeriya ce ta fara zura kwallon farko ta hannun William Ekong tun kafin a tafi hutun rabin lokacin, sa
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh, ya mayar da hankali ne kan yadda ta kaya a wasan karshe na cin kofin AFCON wanda Ivory Coast mai masaukin baki ta lashe bayan doke Najeriya da kwallaye 2 da 1. Shirin ya yi bitar muhimman batutuwan d
Shirin 'Duniyar  Wasanni' na wannan lokacin yayi nazari ne akan wasannin matakin dab da na kusa da na karshe wato na zagayen Kwata final da aka yi a gasar AFCON.  Yanzu haka dai kasashe hudu ne suka rage a gasar ta cin kofin kasashen nahiyar Af
A yau Juma’a nan ce dai za a fara buga wasannin zagen dab da na kusa da na karshe a gasar lashe kofin Afrika AFCON da ke gudana a kasar Ivory Coast.Za kuma a fara karawar ne tsakanin Najeriya da Angola karfe shida agogon Najeriya, kafin da misa
A ranar asabar ne dai aka fafata tsakanin tawagar Super Eagels ta Najeriya ta tawkararta ta Indomitable Lions ta Kamaru, a wasan zagayen ‘yan 16 a gasar lashe kofin Afrika AFCON da Ivory Coast ke karbar bakunci.Wannan wasa dai ya ja hankali a w
Najeriya karkashin  mai horar da kungiyar Jose Peseiro za ta nemi kare maratabar ta da kuma neman ganin ta tsallaka mataki na gaba a wanan gangami,yayida a daya wajen ,Kamaru  a cewar mai horar da ita ,Rigobert Song za su kasance a kan bakar su
Shirin duniyar wasanni tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali kan yadda gasar AFCON ke ci gaba da gudana a Ivory Coast, gasar da zuwa yanzu aka kammala zagaye biyu na matakin rukuni. Gasar ta AFCON a bana ta zo da wani yanayi ta yadda kasashe
Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan lokaci zayyi duba ne akan yadda aka kammala wasannin farko na matakin rukuni da kuma yadda aka faro na biyu a gasar AFCON da ke gudana a Ivory Coast. An kuma fara wasannin ne da karawar da aka yi tsakanin Equat
A ranar asabar da ta gabata ne aka fara gasar lashe kofin nahiyar Afrika wato AFCON da kasar Ivory Coast ke karbar bakunci. Wannan ne karo na 34 da ake gudanar da wannan gasa, kuma kasashe 24 zasu fafata a matakin rukuni.
Shirin a wannan mako ya mayar da hankali ne ga batun yadda ake korafin rashin amfani da ‘yan wasan gida a tawagar babbar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya. Sabanin a baya, da hukumar kwallon kafa ta Najeriyar, kan shirya wasanni na musamman dom
Rate

Join Podchaser to...

  • Rate podcasts and episodes
  • Follow podcasts and creators
  • Create podcast and episode lists
  • & much more

Unlock more with Podchaser Pro

  • Audience Insights
  • Contact Information
  • Demographics
  • Charts
  • Sponsor History
  • and More!
Pro Features